Shugaban sashen Hausa na BBC Aliyu Tanko ya ce BBC Hausa ta zama madogarar samun labarai a duniyar Hausawa. Ya fadi hakan ne albarkacin bikin cikar sashen shekara 65 da kafuwa. An kafa sashen Hausa na ...
Fadar White House ta hana wasu manyan kafafen watsa labarai shiga wurin wani taro da Shugaba Trump ya yi. An hana BBC da CNN da the New York Times da kuma wasu manyan kafafen watsa labarai daga shiga ...