Baya ga hukuncin bulala 74 da aka yi musu, an kuma hana su gudanar da ayyukan sauti da bidiyo tare da hana su fita ƙasar na ...
Kotun Duniya ta ICJ ta samu ƙasar Myanmar da laifin aikata kisan kiyashi kan tsirarun Musulman Rohingya. Kotun ta cimma ...
Shirye-shiryen gudanar da ganawar farko tsakanin shugabannin China, Rasha da Amurka a lokaci guda na ci gaba da ɗaukar ...
Manchester United na harin ɗan wasan Brentford Nathan Collins, sai Bournemouth da ta sanyawa Eli Junior Kroupi fam milliyan ...
Yayin da Najeriya ke tunkarar babban zaɓen shekarar 2027, tambayar da ke ƙara ɗaukar hankali ita ce yadda za a gudanar da ...
An ga ɓangarorin biyu na gaisawa bayan da suka haɗu a cikin dajin, sannan aka ji suna maganganu game da makaman da ke ...
'Yan sanda a jihar Kerala da ke Indiya sun shigar da ƙara kan wani kamfani da ke haɗa man shafawa na ƙara hasken fata, bayan rahotanni sun nuna cewa amfani da man ya jawo wata mummunar cutar ƙoda ga ...
Manchester United na harin Nico Paz, sai Besiktas na son ɗaukar Amad Diallo, yayin da Barcelona za ta yi watsi da tayin da za ...
An gano ƙaramin wata mai lamba 2026 QQ8 a watan Agusta, amma ba shine kaɗai abokiyar samaniya ta wucin gadi da Duniya ta taɓa ...
Manchester United na iya fuskantar kalubale wajen daukar mai tsaron bayan Newcastle, Lewis Hall, yayin da ɗan wasan Arsenal, ...
Sa'o'i kaɗan bayan ƙaddamar da mamayar Ukraine a ranar 24 ga Fabrairun 2022, Vladimir Putin ya tara manyan attajiran Rasha a wani babban zaure mai suna Yekaterinsky, da ke fadar Kremlin.