An shirya sake damben gargajiya na gasa tsakanin Rabe Shagon Ebola da Autan na Aisha ranar Lahadi. Za a yi karawar da za ta ja 'yan kallo a damben safe a Marabar N'yanya karamar huhumar Karo jihar ...
Mai dakin Shugaba Muhammadu Buhari, Aisha Buhari ta wallafa wani rubutu da yake ta karakaina a shafukan sada zumunta, inda da kanta ta caccaki mai magana da yawun Buhari, Malam Garba Shehu. Rubutun da ...